Dafaffen wake mai romo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9536568
Zaki jajjaga kayan miyanki,saki zuba acikin tukunya, kisa maggi,gishiri da kuma maggi fari
Kisa nama da kuma curry kadan,saiki wanke wake kizuba aciki ki saka mai ki rufe su dahu gabadaya
Kada kibari ruwan ya shanye,zakiyishi da ruwa ruwa kamar room kisha
An kwafa!
More Recipes

sharhai