Lemon abarba da kwakwa

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Dadi baa magana😋

Lemon abarba da kwakwa

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Dadi baa magana😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
  1. Abarba karama
  2. Kwakwa Rabin kwallo
  3. Sikari
  4. Citta kadan

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Zaki bare abarbanki,da kwakwa da citta saikj yanka ki zuba blender ki markada

  2. 2

    Saiki sami rariya ki tace kizuba sikari kisa a fridge yayi sanyi

  3. 3

    Sai asha dadi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes