Danwake

#danwakecontest ina son Danwake saboda abinci ne nagar gajiya, abinci ne maisau kinyi, abinci ne damutane dayawa suke sonshi, abincin marmari ne kuma yan uwana su nason Danwake so sai saboda yana da Dari😋😋😋

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai xamu samu tukunyar mu mekyau sannan mu zuba ruwa dai dai yanda zai isa, sannan mu daura akan wuta sai ka rufe tukunyar
- 2
Sannan mu koma inda muka ajje Kayan hadin mu, mu samu roba me kyau sai mu zuba fulawar aciki sannan mu zuba kukar mu aciki sai mu dauko ruwan kanwar da muka jika mu tace sai mu zuba acikin wannan fulawar sai mu dauko ruwa mu zuba aciki dai dai sannan mu kwaba Amma karyayi tauri karyayi ruwa dai dai
- 3
Saika koma wajen tukunyar ka duba idan ya tafasa sai ki dauko wannan fulawar da kika kwaba saiki dinga debowa kadan kina sakawa acikin wannan tukunyar
- 4
Idan kingama saiki rufe tukunyar ki, idan yayi tafasa 3 sai kizo ki duba idan ya daho sai ki zuba a flat ki dauko manki da maggi da yaji kixuba aciki dama kin yanka cucumber da albasa a gefe saiki zuba aciki 😋😋
Similar Recipes
More Recipes

sharhai