Soyayyen dankalin hausa

Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan.
Soyayyen dankalin hausa
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke dankali na fere bayan kamar haka
- 2
Na yanka dankalin in circular shape na kara wankewa na saka gishiri kadan na juya
- 3
Na zuba mai a pan na dora a wuta na saka albasa, bayan mai yayi zafi se na saka dankalin aciki kamar haka
- 4
Bayan mintuna hudu na cire na zuba a colander, shikenan soyayyen dankalin hausa ya kammala.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9564151

sharhai