Melonade (watermelon lemonade)

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

❤😍

Melonade (watermelon lemonade)

Masu dafa abinci 22 suna shirin yin wannan

❤😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi daya ruwan kankana
  2. Kofi daya kankara
  3. Kofi daya lemun sprite ko 7up
  4. D'igo biyu na grenadine

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yi blending watermelon amma ki tabbata kin cire duk seeds din. Sai ki zuba iceblocks a cikin glass cup. Ki zuba sprite ko 7up. Ki qarisa cika cup din da kankanar da kika yi blending. Ki zuba d'igo kadan na grenadine.

    Enjoy
    Amrah's Kitchen

  2. 2
  3. 3
  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes