Bindin sa yanda taure dan haka awajen dafawa nasa cokali sbd yayi taushi.bayan na wanke na zuba a tunkaya..da yayi taushi sai nq zuba kayan kamshi da albasa da citta..da yakara dahuwa sai na zuba kayan miya da manja..sai na zuba magg na bashi ya hadu har yayi romo.
sharhai