Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu gyadarki kijiqata tajiku duk bawan yafita seaki seaki zuba shinkafarki fara aciki sukuma jiquwa seaki wanke kibada a markasa miki kizo ki dora akan wuta kita juyawa har sai tadawu gafin gyadar yafita seaki sauke kisa madara da sugar kisha amman idan kina juyawar karki matsa dan zea taso sama yazube
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9783501




sharhai