Awara d kwae me cabbage

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Tayi dadi sosae

Awara d kwae me cabbage

Tayi dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Kwae
  3. Yaji
  4. Mai
  5. Cabbage
  6. Tumatir
  7. Koren tattasae
  8. Cocumber
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami awara ki wanda kk dafa ki jika ta dasu maggi a ruwa t jiku

  2. 2

    Sae ki soya ta sama sama kar t suyo sosae

  3. 3

    Edan tayi sae ki kwashe ki fasa kwae kina tsoma awarar kina sawa a mae a hk har ki gama edn tayi ki kwashe kisa a bowl

  4. 4

    Ki yanka cabbage,cocumber,tumatir,albasa d koren tattasae ki xuba a kae kina dangwala d yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes