Miyar Karkashi Busashe

Jahun's Delicacies @4321ss
Na samu wannan karkashi ne da ga garin mu jahun,daman ina da man shanu, wanan miyar na ci ta da tuwon shinkafa.
Miyar Karkashi Busashe
Na samu wannan karkashi ne da ga garin mu jahun,daman ina da man shanu, wanan miyar na ci ta da tuwon shinkafa.
Steps
- 1
Ga garin karkashina.
- 2
Na zuba manja, timatir na leda da jajjagen attaruhu da albasa a tukunya na kunna wuta, na soya da gishiri da maggi.
- 3
Daman ina da soyayyen nama sai na zuba na kara ruwa yanda nake so, sai na saka daddawa na barta ta tafasa.
- 4
Sai na dauko karkashi na, na kada yai yauki sosai na rage wutar,bayan 5mints na kashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shah Anupama
-

Maggie Conlon
-

Dan DJC
-

Lobia Masala (Black Eyed Beans / Cowpeas Curry)
Bethica Das
-

Prachi Phadke Puranik
-

Bethica Das
-

Sudipa Gope
-

Dheya -

Laju Gehani
-

Baked Chicken Meatballs(low carb)
CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

A-Bomb
-

Spoonfuls of Inspiration
-

Baked Chicken Meatballs(low carb)
CoolJewel
-

Richard Scott Cunningham
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

The 2ed. Best sandwich in the world. 🙂
“The hart Of The Kitchen".🙂
-

pnut00.jw -

Rekha Bararia
-

Umbreen Musa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9820417













Comments