CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon shinkafa miyan kuka
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon shinkafa miyan kuka ainihin hoton girkin

Tuwon shinkafa miyan kuka

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Abincin gargajiya kenan ga dadi ga gamsarwa ga iyalai

Abincin gargajiya kenan ga dadi ga gamsarwa ga iyalai

Kara karantawa

Tuwon shinkafa miyan kuka

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Abincin gargajiya kenan ga dadi ga gamsarwa ga iyalai

Abincin gargajiya kenan ga dadi ga gamsarwa ga iyalai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafar tuwo
  • Kuka
  • Manja/mangyada
  • Gishiri
  • Maggi
  • Daddawa
  • Tarugu
  • Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu fara yin tuwo,zaki gyara shinkafar ki ki wanke ta sosae

  2. 2

    Sai ki zuba a tukunya ki daura akan wuta sannan kisa wutan kadan yarda shinkafar zata dahu sosae

  3. 3

    Sannan ki zo ki hada miyan ki ki daka daddawa,tarugu albasa

  4. 4

    Sai ki zuba a tukunya ki sa ruwa yarda kike bukata sai ki zuba man ki

  5. 5

    Ki zuba su maggi gishiri,sannan ki barshi ya dahu sosae

  6. 6

    Idan ruwan miyan ki ya dahu sai ki kada kukan ki

  7. 7

    Sannan shinkafar ki,idan ta tsotse sai ki tuka tuwon ki ya tuku sai ki kwashe shi a leda kisa a cooler don kar ya huce

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar December 02, 2019 14:07
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Shinkafa Miyar Kuka

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fankasu Da Miyar Taushe
  2. Wainar Flour
  3. Fried plantain with egg sauce
  4. Gashin kaza na oven
  5. Toasted bread
  1. Fatan wake
  2. Pepper soup na cow tail 😋
  3. Dafadukar macronie
  4. Makaroni da wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9858012
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close