Onion egg scramble
#SOKOTO STATE
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka albasanki slice da yawa sae ki daka tarugu guda uku ki ajiye
- 2
Ki fasa eggs inki cikin roba ki kada sai ki kawo Dan dano ki zuba kadan da kayan kamshi
- 3
Ki zuba wadataccen mai cikin pan sae ki daura kan murhu sae ki kawo albasarki ki zuba ki kawo tarugunki ki zuba ki saka dan dano kwatanci da kayan kamshi kadan sae ki motsa idan suka fara tafarfasa sae ki kawo eggs inki ki suba sae ki rufe ki bashi minti uku sae sake budewa ki motsashi zakiga yayi manya manya sae ki sauke
- 4
Zaki iyacin wannan hadin da doya,dankalin turawa,dankalin hausa da dae sauransu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15820026






sharhai (7)