Jollof din spaghetti

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Hmmmm ko da gani ma ai kusan babu mgna😂🤣
#kanostate
#teamkano

Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Gashashshen kifi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Lawashi
  8. Bay leaf
  9. Salt kadan
  10. Cumin seed
  11. Oregano
  12. Mixed spices
  13. Rosemary
  14. Ginger powder
  15. Garlic
  16. Black pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya man ki d albasa da garlic saiki zuba ruwa kisa all spices dinki d kuma seasoning dinki ki rufe ki barshi y tafasa saiki zuba spaghetti dinki kijuya saiki rufe ki barta t nuna

  2. 2

    Idan t kusa nuna saiki dakko lawashinki ki zuba ki rufe na 5mnts saiki zuba kifinki ki barta ta karasa, idan t nuna shknn aci lpya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes