Sponge cake with only 3 ingredients no any raising agents🤗

Ammie_ibbi's kitchen
Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Damaturu, Yobe, Nigeria

Naga wata chef ne tayi sunan ta maryaama shine nima nace bari in gwada kuma yayi dadi alhamdulillah.

Sponge cake with only 3 ingredients no any raising agents🤗

Naga wata chef ne tayi sunan ta maryaama shine nima nace bari in gwada kuma yayi dadi alhamdulillah.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
  1. Flour cup 1 da rabi
  2. 5Eggs
  3. cupSugar half
  4. Se a dan sa flavour sbd karnin eggs din

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Dafarko zaki fasa eggs din ki a bowl mey kyau seki zuba sugar kiyi beating din shi har ya dan yi kunfa se ki zuwa flour kiyi mixing sosai kinayi kina kara wa karyayi kauri sosai ba baking powder ba baking soda kiyi baking a low heat.aci dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammie_ibbi's kitchen
rannar
Damaturu, Yobe, Nigeria

sharhai (7)

Similar Recipes