CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alale
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alale ainihin hoton girkin

Alale

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#GARGAJIYA

#GARGAJIYA

Kara karantawa

Alale

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#GARGAJIYA

#GARGAJIYA

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Wake
  • Tarugu
  • Albasa
  • Tattasai
  • Mai
  • Dandano
  • Curry
  • Kwai
  • Ruwan dumi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan Kika tanadi wakenki,sae ki surfashi,ki wankeshi ki dan rage bayanshi kar ki wankeshi duka

  2. 2

    Sae ki saka cikin bokiti,ki wanke tarugu,tattasai da albasa ki cire hancin ko wanne sae ki kai niqa ko kuma ki nika ga blender

  3. 3

    Sae ki dafa kwai ki ciremai kwalfa ki yayyankashi yanda kikeso

  4. 4

    Sae ki dauko ruwan dumi ki zuba cikin kullun wakenki sae ki motsa,ki saka;-Mai, dandno,curry da kwai ki qara motsawa,ki daidaita kaurinshi kar yayyi ruwa kuma kar yayi kaurin kitib ya Dan sake kadan

  5. 5

    Sae ki tanadi ruwa cikin bokiti kina kullawa kina kadawa ciki,har ki gama

  6. 6

    Sae ki samu tsaftatacciyar tukunya ki daura kan wuta,ki kaeo ruwan dumi ki zuba aciki,sae ki dinga saka kullullukan alelenki ahankali sae ki rufe

  7. 7

    Alelenki yanda Zaki gane y dahu,zakiga ya bar jikin ledanshi isan Kika fitar dashi,koma in kina tantama sae ki fitarda daya ki fasa kigan cikinta ya yake don akwai yiwuwar inbataji Mai ba kiga tana kama leda.Alalenki y dahu sae ciii😋

    Alalematakin girki7 hoto
  8. 8

    JAN HANKALI;-Amfanin kin cire jikin wake duka shine,jikinshi yanada amfani sosae a jikin Dan Adam.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar March 02, 2022 22:44
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai (2)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
March 03, 2022 06:53
Looks good 🤗
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Bandashe
  2. Tuwon shinkafa miyan zogale busheshshe
  3. Lemon madaran kuka
  4. Kusai da yaji
  5. Miyar taushe
  1. Lemon madaran kuka
  2. Miyar kuka
  3. Sharba milk🥛
  4. Dafadukar shinkafa da alayyahu
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16030045
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close