Tuwon shinkafa miyan zogale busheshshe

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi sosai#GARGAJIYA#

Tuwon shinkafa miyan zogale busheshshe

Yanada dadi sosai#GARGAJIYA#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafan tuwo
  2. Ruwa
  3. Albasa madaidaici
  4. 3Attaruhu
  5. 1Tattasai
  6. Gyadan Miya
  7. Maggie
  8. Gishiri
  9. Onga
  10. Curry masala
  11. Wake
  12. Kifi banda
  13. Daddawa kadan
  14. 3Tumatur
  15. Zogalenki busheshshe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kiwanke shinkafanki kidaura a wuta tadahu lugub sekituka kibuga kisa aleda kizuba amazubi

  2. 2

    Miyanki kiyanka albasa ki tumatur kijajjaga attaruhu da tattasai duk ki ajiyesu a gefe guda se kisa ruwan zafi a kifinki kibarsa yadan jika kiwankesa tas ki ajiye agefe sekigyara wakenki shima kidafata ki ajiye agefe

  3. 3

    Se dauko tukunya kisa mata Mai kizuba albasa kidan soyata intayi fari sekisa attaruhunki da tattasai kicigabada soyawa inyadan soyu se kizuba tumatur nakima kisoya yasoyu sosai har se kinga yasoyu yabar Mai sekisa daddawa kikara soyawa kisa kifi shima kidan koya yasoyu se kisa Wake sekizu ruwa kitsaida ruwanki kizuba kayan Dandano kisa kayan kanshinki sekirufe yatafasa zakiji kanshi yana tashi sekisa gyadan Miya yadda kikeso sekikawo zogalenki wanda kikagyara kizubata itaba

  4. 4

    Sekirufe kibari subararraka sudahu kina juyawa karyakama se kinadubawa yadda kikeson kaurin miyanki intayi se kikashe kisauke shikenan kingama

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes