Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Shinkafar tuwo kofi 1 & 1/2
  2. Sikari
  3. Lemon tsami
  4. Danyar citta
  5. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na gyara shinkafar tuwo na tsince ta tas na tsafatace daga dukkan nau’i na tsakuwa ko datti se na saka a bokiti na Kwara tafasashshen ruwa akai na rufe zuwa washe gari.

  2. 2

    Da gari ya waye sena tsane ruwan na sake saka sabon ruwa na yanka danyar citta a akai sai nayi blending Amma zaki iya kaiwa a niqa miki a inji.

  3. 3

    Sai na tace kaman yanda kuke gani na mastse lemon tsami akai na saka sikari na gauraya sosai na fasa qan qara nasa akai sai sha😋😋😋

  4. 4

    Wannan ne karon farko dana hada sharba milk kuma naji dadin sa sosai. Abun Shane na qabilar shuwa Arab. Sai de niba shuwa bane Amma na gwada ne kuma naji dadinsa😊

  5. 5

    Kuma naga ya kamata na saka shi a #GARGAJIYA contest. En uwa ku gwada ku bani labari😌asha lafiya.

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes