Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki jika geronki da ruwan zafi ko kijika shi ya kwana in yajiku a wanke asa citta da kanunfari a markada yai laushi.
- 2
Sai asa rariya atace in aka tace dusar adan xuba mata ruwa akuma tatawa akai sai a rufe shi. In ya kwanta sai a tsiyaye ruwan a dibi iya mai kaurin a xuba acup sannan a kara ruwa a wancan mai yawan.
- 3
Ga iya wanda xan amfani dashi na diba naga yanada kauri sosai saina dansa masa ruwa kadan
- 4
Sai na zuba ruwa a tukunya na rufe ya tafasa na sauke na sheka acikin gasara ta. Na jujjuya na ga kaurin yamun daidai saina rufe. Na kawo sugar naxuba sai sha
- 5
Zaki iyayin gasarar ki ta sati 1 ma bakullin sai kinyi b
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16072866








sharhai (6)