Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na tankade fulawana nasa yest aciki na kwaba da ruwan dumi narufe nabarshi yatashi
- 2
Bayan yatashi nadora mai awuta nasoyashi kamar haka
- 3
Nagyara Kayan miya na markada’ na gyara kabewana nayanka kanana nazuba atukunya nazuba namana akai da albasa da kayan kamshi dandano da gishiri nabari yadahu
- 4
Bayan yadahu nawashe kabewan na markada a blender sai nazuba Kayan miyana acikin naman nakawo mai nazuba sannan nabarshi ruwan ya tsotse
- 5
Sai namayar da kabewana ciki nasa dandado da Kayan kamshi najuya nabarshi yakarasa dahuwa daga kashe nazuba alaiyahu shikenan
- 6
Za’ a iya cin wannan minyan da tuwo,masa,sinasir,alkubus
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16272804




sharhai (4)