Gurasa

Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Nayi shine na siyar ga dadi ba magana kowa yaji dadin shi Alhamdulillah.
Gurasa
Nayi shine na siyar ga dadi ba magana kowa yaji dadin shi Alhamdulillah.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada flour, sugar, salt,yeast ki dama da ruwa kaman haka
- 2
Se ki rufe kibarshi wajen mey dumi yatashi
- 3
In yatashi seki gasa a frying pan koh murfin tukunya ki ajiye a gefe
- 4
Seki kawo veggies dinki kiwanke da gishiri ki yankashi yadda kike so
- 5
Seki dauko gurasan da kika gasa ki jera su a tray ki shafa musu mai bada yawa ba ki barbada yajin kulin ki kidebo albasa kisa sannan cabbage
- 6
Sannan cucumber da tumatir a karshe kisake dan debo yaji kulin ki barbada a kansu haka zakiyi harki gama kijera abunki shikenan.
- 7
Aci dadi lfy.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328893








sharhai (2)