Kayan aiki

  1. 1onion
  2. 2tarugu
  3. 2 tbspalm oil
  4. 1egg
  5. 1fish
  6. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga tarugi da albasa nasa mai nadan soya kadan, saina zuba ruwa yatafasa.

  2. 2

    Kifi kuma na yankashi na wanke nasoya acikin mai, na tsaneshi.

  3. 3

    Bayan ruwan zafin yatafasa saina zuba kifin nan,

  4. 4

    Sannan na dauko indomie tareda spices harta dahu saina sauke, nadan barta da ruwa ruwa kadan.

  5. 5

    Acikin indomie din nadafa kwai aciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hussaina Abba
Hussaina Abba @chefhussainaAbba
rannar

Similar Recipes