Umarnin dafa abinci
- 1
Eggs zakisa a bowl kiyi beating for 1 minutes,kisa sugar and beat
- 2
Sai yayi foamy sai kisa oil,flour,baking powder ki juya and keep aside,
- 3
Sai ki Dora pot a wuta,kisa milk,butter and boil in ya tafasa
- 4
Sai ki juye a hadin batter dinki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Vanilla cake
Am not a fan of vanilla cake, but this one is special. Very fluffy and tasty. Try my recipe and thank me later. Princess Amrah -
-
-
-
-
Condensed Milk Steam Cake
#FPPC. Wannan cake din Shi ba'a gasashi steaming dinsa akeyi kuma yayi maki kamar cake din da aka gasa. sakamakon korafin mutanen ketare cewar wani recipe din sunason su gwadashi to Amma komai munrubutashi da yaren mu basa ganewa shiyasa zansa ingredients din da turanci Ina fatan zaku gane. Meenat Kitchen -
-
-
Plain vanilla cake
Yayi dadi sosai ga laushi baa magana sai wanda ya gwada shi zai bani lbr. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16329002
sharhai (3)