Homemade bread ll me dabino aciki

Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Dadi ba magana sekun gwada zaku ban lbr😋🙏🏽
Homemade bread ll me dabino aciki
Dadi ba magana sekun gwada zaku ban lbr😋🙏🏽
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki juye madaran garinki kirage kadan wanda zaki yi brushing bread dinki kibarshi a gefe sauran kizuba mishi ruwan dumi kibarshi
- 2
Ki kawo dry ingredients dinki kihade su waje daya
- 3
Kifasa kwai biyun ki kadan kizuba seki rage kadan wanda zakiyi brushing up din bread dinki seki zuba crush dabinon ki dama da ruwan madaran ki inyazama dough
- 4
Seki fara kneeding kinasa butter kadan kadan harse yaqare sannan kibuga na 30 to 40 minutes seki barshi yatashi na minty shabiyar zuwa ishirin
- 5
Inyatashi seki yanka kiyi shape din da kikeso kisake barinshi yatashi sekiyi brushing da ruwan kwai da madara seki gasa in low heat shikenan angama😋.
- 6
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328913







sharhai