Roman hanta Rago
Sirin Girki Na shine sinadarin miya da Kayan kamsh #layya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Dai zaki wanke hantar ki
- 2
Sai ki nika attaruhun ki tare da tafarnuwa
- 3
Sanna ga albasar ki kin nikata
- 4
Sai ki sa mai 2tbsp a tukunya Sai ki sa attaruhu albasa ki soyasu
- 5
Sanna Sai ki tsayar da ruwan da zai ishe ki Sanna ki kawo hantar ki zuba ki sa maggi Sai ki rufe
- 6
Har Sai kin ji ta dafu Sanna yayi zaki Sai ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16371068





sharhai