Suya yaji (yajin nama)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#layya

Inason wannan yajin sosai duk sallah nakan yi ne domin cin Nama na

Suya yaji (yajin nama)

#layya

Inason wannan yajin sosai duk sallah nakan yi ne domin cin Nama na

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barkono (tanka)
  2. Maggi
  3. Citta
  4. Yaji baki
  5. Gyadar miya (diyan miya)
  6. Tafarnuwa
  7. Kuli kuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nakan shanya tafarnuwa ta bushe saiki daka citta da yaji baki, gyadar miya, tafarnuwa da kuli

  2. 2

    Bayan sun daku sai xuba yajin ki kidaka

  3. 3

    Saiki saka maggi (knorr, ami da kuma ajino moto)

  4. 4

    Idan yadaku saiki tankade haka zakiyi harki gama

  5. 5
  6. 6

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes