Simple and easy Pancake recipe 😋

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu mazubi Mai kyau sai ki zuba flour,sugar,baking powder,and salt a waje guda sai ki juya sosai hade.
- 2
Sai Kuma kisamu wani roban ki da egg naki aciki da milk din dakuma vanilla flavor da butter dinki kiyi beating har egg din ya hade da milk din kamar haka
- 3
Sannan kijuyesu acikin hadin bulawanki kamar wannan👇
- 4
Sai ki kadashi Kar yayi kauri Kuma Kar yayi ruwa sosai just like a Masa batter. Just look at how it is
- 5
Sannan kisamu frying pan naki wato nonstick frypan ki daura a wuta ya danyi zafi sai kifara zubawa da ludayi ki barsa ya gasu sai kijiyu Nayan barinma.
Note ba a samasa Mai Haka ake gasashi Kamar gashin gurasa. - 6
Haka zakiyi ta maimaitawa har Killin ya kare.kinayi kina jerawa daya Kan daya Kamar haka
- 7
Zaki iya cinsa da shayi.
Inason cin nawa da honey ko Kuma Nutella chocolate. - 8
Aci dadi lafiyyaa.
See you in my next recipe thank you and please don't forget to like and share my recipes bye.
Similar Recipes
-
-
-
-
Pancake mai plantain
Yawanci idan plantain kou ayaba ta nune sai azubar, bayan akwai hanyoyi da dama na sarrafata Muas_delicacy -
-
-
Vanilla Pancake
Godiya ga jahun's delicacies naji Dadi wannan recipe na pancake sosai😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
Doughnuts recipe
Wannan doughnuts yabani shawa sosai saboda yayi kyau yayi dadi yayi laushi abunde sai wanda yacifah.......!kefa yabaki shawa?🌝🤤😋 Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Fluffy Pancake
#FPCDONE MUNAGODIYA COOKPAD Yarana naso kayan fulawa kona biyu banyi abu fulawa ba sabida inaso na rage kiba🤣dan nasan inda nayi senaci segashi yara su dameni iyimusu pancake danayi senaga yayi kyau sosai shine nace bari nasa a cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Condensed Milk Steam Cake
#FPPC. Wannan cake din Shi ba'a gasashi steaming dinsa akeyi kuma yayi maki kamar cake din da aka gasa. sakamakon korafin mutanen ketare cewar wani recipe din sunason su gwadashi to Amma komai munrubutashi da yaren mu basa ganewa shiyasa zansa ingredients din da turanci Ina fatan zaku gane. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Chicken bread
#bakebread OMG! hmm dadin ya isu,😋 wananne Karo nafarko dana Fara gwadawa bandauka xeyi kyau hakaba but senaga yayi, abaki kuma ba'a mgn iyalina sunji dadinsa sosai Beely's Cuisine -
-
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
More Recipes
sharhai (2)