Umarnin dafa abinci
- 1
Kihada mai fulawa da sugar da flavor ki murzashi ki kawo chocolate kigurza akai
- 2
Seki mulmula ki dan daddanna
- 3
Seki kunna oven din ki yadanyi zafi kijera a abin gashi seki saka a oven din
- 4
Baya wuce yan mintuna karkiyi nisa ya kone kaman cookies ne
- 5
Seki cire kibarshi ya huce shkn aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16384109











sharhai (3)