Farar shinkafa da miyar hanta me kayan lambu

Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
Kano State, Nigeria
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 3
  2. Mai
  3. Kayan dandano
  4. Kayan kamshi
  5. Attaruhu 5
  6. Albasa 2
  7. Karas 5
  8. Dogon wake 7
  9. Hanta kilo 1
  10. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daura ruwa idan yatafasa saikisa dan gishiri saiki wanke shinkafar sosai sai kizuba idan tadan nuna bata dafeba saiki tace saiki maidata ta turara

  2. 2

    Zaki jajjaga kayan miyarki da tafarnuwa ki yanka kayan lambunki ki wankesu saiki ajje a gefe

  3. 3

    Dafarko zaki wanke hantarki saiki zuba mata ruwa badayawa ba kisa kayan kamshi da gishiri kadan da yar albasa da tafarnuwa idan sun tafasa kinji hantar tadahu

  4. 4

    Sai ki tsameta daga cikin ruwan kizubar da ruwan saiki

  5. 5

    Saiki soya kayan miya kisa kayan kamshi da dandano idan yasoyu saiki zuba kayan lambunki

  6. 6

    Saikisa hantan nan kirufe kibarsu kayan hadin yaratsa jikinsu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
rannar
Kano State, Nigeria

sharhai (4)

Similar Recipes