Sauce

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. Attarugu 7
  2. Green pepper 2
  3. Carrots 3
  4. Albasa 1
  5. Mai
  6. Gishiri
  7. Maggi 2

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Bayan kin yanka carrot da green pepper da albasa sai ki jajjaga attarugun ki.

  2. 2

    Sai ki sa mai a pan ki soya carrot da green pepper da albasa da jajjagen attarugu.

  3. 3

    Idan ya Dan soyu sai ki zuba ruwa dan kadan sannan ki sa Maggi da gishiri.

  4. 4

    Sai ki Dan barshi for 3 minutes sannan ki sauke.

  5. 5

    Zaki iya hada sauce da dankali ko doya ko White rice.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes