Local baked meatpie
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawa ki saka butter mai sanyi d gishiri d sugar da maggi d b/powder inkinaso sai ki murxashi har sai sun hade.
- 2
Sai ki kawo kwai 1 kisa kisa ruwa ki kwaba har yai daidai saiki rufe shi ki aje awaje mai sanyi kamar mint 5. Sai ki dakko ki murxa ki xuba filling dinki
- 3
Sai ki xuba musu kayan kamshi d maggi ki soya in yakusa soyuwa ki kwaba fulawa kadan da ruwa ki juye akan naman xakiga ya hade ki jujjuya ki sauke.
- 4
Imxaki filing: nama nikakke ko ki samu tsoka ki dafa sannan ki daka
- 5
Sauran kwai daaka ajje guda 1 saiki fasa ki kadashi in kin jera meatpie din akan baking tray
- 6
Saiki shafa ruwan kwan sannan ki saka a cikin oven.
- 7
Farko kisamu tukunya ki xuba kananan dutsen wuta ki rufe yai xafi
- 8
Saiki dakko abinda xakigasa ki dora akai sannan ki rage wutar yadda baxai kone b.
- 9
In kin xo murji ki murxa kisa filling dinki sai baking ko kiyi local koki yi d oven.
- 10
Yadda ake local baking,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (4)