Jollof Rice — Dafa Duka

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

So Saturday 22 itace ranar dafa duka ta duniya da fatar ban yi latti ba
#worldjollofday #jollofrice #dafaduka #rengem

Tura

Kayan aiki

2hours
5 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa kofi
  2. 1Tumatur na gwango qarami
  3. 9Tattasai
  4. 7Tatugu
  5. 2Albasa
  6. Nama ko kaza
  7. 2Ruwan nama kofi
  8. 7Maggi
  9. 1Ajino moto
  10. 5Bay leaf
  11. Tafarnuwa
  12. Citta
  13. Mai rabin kofi

Umarnin dafa abinci

2hours
  1. 1

    Da farko zaki niqa kayan miya ki aje gefe

  2. 2

    Ki aza mai bisa wuta idan yayi zafi ki zuba kayan miya da sun soyu ki zuba tomapep idan danyen nama kikeda ki zuba tareda ruwa

  3. 3

    Da sun tafasa naman kuma ya dahu se ki zuba shinkafa da maggi bay leaves da kayan kamshi

  4. 4

    Itafa dafaduka yar sauki ce bata buqatar kaya da yawa muradi tayi dadi

  5. 5

    Idan kuma ruwan nama kikeda suma zubawa zakiyi ki soya naman ki faqat

  6. 6

    Aci dadi lafia 😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (3)

Sudha Agrawal
Sudha Agrawal @SudhaAgrawal_123
@Jamitunau Looks Delicious 👌👌👌All your recipes are superb and yummy. You can check my profile and follow me if you wish 😊😊

Similar Recipes