Meat pie

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Nayishine a break fast mukachi aka more sai hamdalaa #gashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na had butter salt da kwai da flour da baking powder nadama sai nabarshi ya huta
- 2
Nasoya dankalina NASA jajjagena Nasa danbu nasoyasu na Kara ruwa suka bararraku da kamshinsa da dandano
- 3
Nasa veggies na dayagama sainasa cornflour yakamemunshi Daya yi sanyi na na hire shape
- 4
Na sa hadina achiki nashapa kwai Akai na gasa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16748337






sharhai