Kayan aiki

1 hour
5 yawan abinchi
  1. 2Cous Cous kofi
  2. Kabeji
  3. Karas
  4. Peas
  5. Zogale
  6. Koren tattasai
  7. Albasa
  8. dakakkiyar gyada
  9. Jajjagen attaruhu da tattasai
  10. Gishiri da kayan dandano
  11. Man gyada rabin kofi

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Da farko za’a yayyafa ruwa akan Cous Cous sai a bari ya tsane sai a zuba jajjagen attaruhu da tattasai daidai gwargwado sai a zuba duk sauran kayan lambun, Karas, kabeji, zogale, peas, gyada a zuba gishiri, kayan dandano da curry & thyme.

  2. 2

    Sai a saka Albasa a zuba man gyada a cakuda a gauraya da kyau sai a zuba cikin buhu wankakke a saka Buhun cikin matsami a dora matsamin a kan tukunya mai ruwa da yake tasa sai rufe murfin tukunya barshi yayi ta tafasa Ana gaurayawa lokaci zuwa lokaci har sai ya nuna sai a sauqe.

  3. 3

    Ana iya yin dambu da tsakin masara, ko barzajjiyar shinkafa anayi su kaman yanda ake yin na Cous cous. Aci dadi lafiya!!😋😋😊😌

  4. 4

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

Similar Recipes