Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na dafa shinkafar sai da ta dafu sauran kadan sai na aje a gefe
- 2
Na kada kwai shima na aje
- 3
Na sa mai a wuta na yanka albasa sai nasa kayan miya na soya sai na zuba kwai da sinadarin Dandano nayita juyawa sannan nasa kayan kamshi
- 4
Da suka soyu sai na zuba shinkafar na gauraya sosai sai na rufe nasa wuta kadan har ya turara
- 5
Sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16779973




sharhai (5)