Kayan aiki

Awa biyu
Mutum 3 yawan abinchi
  1. Kaza
  2. Shinkafa
  3. Albasa
  4. Garlic and ginger
  5. Yogurt
  6. Biryani spice
  7. Chili powder
  8. Cardamom,cinnamon,cloves,star anice
  9. Turmeric

Umarnin dafa abinci

Awa biyu
  1. 1

    Da farko zaki sawa kazar ki garlic da ginger da chili powder,biryani spice da 2 spoon of yogurt da turmeric da kuma fried albasa kiyi marinating na tsawon 1 hour

  2. 2

    Sai ki samu tukunya ki zuba mai ki saka su cardamom da bay leaf 🍃 da cinnamon da cloves dinki ki soya sai ki zuba albasa ki motsa ta soyu sosai har tayi golden brown

  3. 3

    Sai ki dauko kazar ki zuba a ciki ki juya sosai ki rage wuta ki barta na tsawon 5 to 10 min sai ki dauko ruwa ki zuba ki rufe ki barta ta Cigaba da Dahuwa

  4. 4

    Bayan ya tafasa sosai dama kin yi soaking rice dinki sai ki cire chicken din ki saka rice din ki zuba biryani spice da chili powder da yogut zaki iya qara tumeric kadan din sai kisa kazar ki rufe ki barshi ya dawo on a low heat

  5. 5

    Zaki iya qara spices of ur choice but biryani should always taste like biryani (na qara 2 maggi star)

    In kin kwashe a flask sai ki qara fried albasa a kai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@sadiya6694997 Inason biryani kuwa duk sanda nazo kano dole ki min🤣

Similar Recipes