CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alkubus
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alkubus ainihin hoton girkin

Alkubus

Rafeeah Zirkarnain
Rafeeah Zirkarnain @cook_13832808
Zaria,kaduna State

Alkubus

Rafeeah Zirkarnain
Rafeeah Zirkarnain @cook_13832808
Zaria,kaduna State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour gwangwani biyu
  • Butter babbar cokali daya
  • Sukari karamin cokali guda
  • Gishiri, dan kadan(a diba tsakankanin yatsu)
  • Karas
  • Bakin poda,dan kadan
  • Ruwan 'dini
  • Yeast karamin chokali guda
  • Madarar gari,cokali hudu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour,ki sa gishiri,sukari,yeast,bakin poda,butter ko jujjuya komi ya ha'de.

  2. 2

    Sai ki sa mu ruwan 'dumi ki kwana shi,kwabin ya fi panke(fanke) tauri(kauri),sai ki rife ki sa a guri mai 'dumi na minti 50 zuwa awa guda don ya tashi

  3. 3

    In ya tashi,sai ki damu gwangwanen da kike so ko robar da xa a iya turara a ciki,ki shafa butter gaba daya cikin,ki jera Karas da ki ka yanka kuma kika wanke,sai ki zuba kwabin naki kadan yanda ko ya tashi ba zai hawo saman gwangwaneyn ba.

  4. 4

    Sai ki kuma jera Kara's a saman,sai ki turara ta minti 35 xuwa 40. Ana iya ci da miyar taushe

    Alkubusmatakin girki4 hoto
    Alkubusmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Rafeeah Zirkarnain
Rafeeah Zirkarnain @cook_13832808
rannar March 23, 2019 05:53
Zaria,kaduna State

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alkubus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)
  2. Yadda ake hada bota da aicin suga
  3. Soyayyiyar taliya Mai kayan lambu girki Daga mumeena's Kitchen
  4. Lemon tsamiya girki Daga mumeena's Kitchen
  5. Lemon abarba girki daga mumeena's Kitchen
  1. Miyar niqaqqen nama
  2. Lemon mangwaro
  3. Agada me kirar jirgin ruwa(plantain boat)
  4. Garau Garau
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7713295
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close