Agada me kirar jirgin ruwa(plantain boat)

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Monti talatin
Biyu
  1. Agada guda hudu
  2. Kwai guda biyar
  3. Attaruhu guda uku
  4. Maggi biyu
  5. Onga
  6. cokali Kayan kamshi rabin karamin
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

Monti talatin
  1. 1

    Zaki wanke filanten ki bare bawonta mma kada ki yankata a haka zaki soyata,tsakiyar kawai zaki Dan tsagashi da wuka,sannan ki barbada mata gishiri,da Mayan kamshi ki soyata acikin mai sannan ki tsaneta.

  2. 2

    Sae ki fasa kwai ki yanka albasa da attaruhu ki zuba kiss maggi da kayan kamshi ki juya kisa mai a kaso ki soya kwan a jagargaje.

  3. 3

    Sae ki dauko filanten dinki ki yanka tsakiyar yayi rami yadda zaki zuba kwan da kika soya yashiga ciki. Zaki iya saka dambun dama aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes