Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wakenki ki wanke kiyanka albasa kisa attaruhu
- 2
Seaki markada kisa gishiri d maggi da manja
- 3
Seaki kawo dafaffan kwanki ki yanka kibudea sardine dinki ki farfasa
- 4
Seaki shafa manja kwanonki kizuba kullinki sea ki dakko kwanki da kifinki ki tsunbula aciki
- 5
Seaki jera kwanonki a tukunya kisa tawul kirufe sannan ki rufe da murfin seaki barshi yadahu
- 6
Idan yayi seaki juye a flask seakici
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9142746













sharhai