Kunun alkama mai ayaba

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Kunun nan yayi dadi sosai ina son sa

Kunun alkama mai ayaba

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kunun nan yayi dadi sosai ina son sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum biyu
  1. Garin alkama kofi daya
  2. Ruwa kofi ukku
  3. Sugar rabin kofi
  4. Madara rabin kofi
  5. Ayaba ukku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa akan wuta idan ya tafasa sai dama garin alkamar ki sai kiyi kamar talge da shi iya kaurin da kike so

  2. 2

    Da abun kada Miya zaki talga kita juyawa kada yayi gudaji har ya dahu sanan sai ki sauke kisa madara da sugar ki yanka ayabar akai sai sha 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes