Cin Cin

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Abin ci mai Dadi a ko da yaushe #kanostate

Cin Cin

Abin ci mai Dadi a ko da yaushe #kanostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. 1Kwai
  3. 125 gBota
  4. 1Madara
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada duka sinadaran wuri daya ki saka hannun ki hade sosai

  2. 2

    Sai ki yanka yadda kike so, sai kisaka mai a wuta yayi zafi sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes