Crispy Spring roll

Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
Crispy Spring roll
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa samu roba Mai kyau a zuba flour gishiri Mai a kwaba a aje yabarshi ya huta a rufe
- 2
Sai a murza da Fadi a gasa a oven ko saman wuta 30sec.a samu leda a rufe
- 3
A yanka kabeji, albasa,tarigu a zuba a tukunya da Mai da nama asa magi sai a dinga dibar hadin Ana nadewa.
A kwaba flour da ruwa da kauri sai a nade a soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15431271





sharhai (2)
Neatly presented as well🌺
Do visit my profile to see my new recipes. React and like if you wish🌈
Follow my profile for encouragement💕