Kayan aiki

  1. Potatoes
  2. Fish of your choice
  3. Fresh tomatoes
  4. Attarugu peper
  5. Green, yellow, orange and red bell peppers
  6. Garlic and ginger
  7. Onions
  8. Spring onions
  9. Curry and thyme
  10. Coriander and cumin powder
  11. Carrot
  12. Green peas
  13. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwa bukata

  2. 2

    Zaki samu kifi kisa dan curry, thyme da gishiri sai ki gasa a oven ko ki soya

  3. 3

    Ki dawko tukuya kisa oil kisa onion kisa grated garlic ginger da pepper ki soya sama sama sana kisa chopped tomatoes

  4. 4

    Da chopped red bell pepper ku barshi ya nuna har sai ruwa tomatoes din ya tsane sana sai kisa maggi, curry, thyme, coriander and cumin powder, kisa carrot da green peas

  5. 5

    Kisa kifi kisa chopped green, yellow and orange bell pepper ku barshi na nuna ma 3mn sai ki yanka spring onion ki zuba a kanshi ki sawke

  6. 6

    Gashi salmon fish sauce yayi ready kina iya ci da shikafa ko couscous ama ni da potatoes mukaci

  7. 7

    Ma potatoes na fere potatoes dina na zuba ruwa nasa gishiri na dora kan wuta da ya tafasa guda sai na sawke na tsane,na dawko karami tukuya nasa oil da grated garlic, onion,pepper nasa curry kadan da maggi na soya sama sama

  8. 8

    Sai na juye kan potatoes din nasa a oven na gasa ma 15m

  9. 9

    Gashi na hada da miya

  10. 10

    So delicious 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (16)

Sudha Agrawal
Sudha Agrawal @SudhaAgrawal_123
Hello dear 🙋
All your recipes are yummy & delicious . You can check my profile and like, comment, follow me if u wish 😊😊

Similar Recipes