Kayan aiki

, 1hrs
, 2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 3 tbsButter
  3. 1/2 tbsBaking powder
  4. 1 tbsYeast
  5. 2Eggs
  6. Flavour
  7. 120 mlRuwa

Umarnin dafa abinci

, 1hrs
  1. 1

    Da farko zaki ruwa a container sanan kisa Yeast dinki sugar da salt da kuma madara kijuya sosai Sai kisa Kwai kiyi mixing dinsu Sai kisa flour ki juya sosai Sai kisa butter

  2. 2

    Ki mixing dinsu sosai Sai ki rufe Na mint 40idan yatashi Sai ki sake bugashi Sai ki shafa butter a container Sai kifitar da shape kibarshi ya kuma tashi for 15mint Sai fasa Kwai ki shafa asaman Sai kisa a oven Baya son wuta da yawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes