Shinkafar hausa da wake (Garau Garau)

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ko kin san cewa wake da shinkafa garau garau yafi dadi da shinkafar hausa da soyayen kifi😍😋
Matso kusa kisha mamaki
Shinkafar hausa da wake (Garau Garau)
Ko kin san cewa wake da shinkafa garau garau yafi dadi da shinkafar hausa da soyayen kifi😍😋
Matso kusa kisha mamaki
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tsince shinkafa ki cire datti se ki saka gishi ki wanke
Kin tuna tip din da na bayar na zuba gishiri wurin wanke shinkafa - 2
Se ki tsince waken ki shima ki wanke ki zuba a tukunya ki saka vedan gishiri da vedan bayan minti 30 ki zuba shinkafarki
Ki motsa sannan ki rufe bibafta ta dahu
Masha Allah masha Allah
Ko kinji kamshi ya fara tashi 😉 - 3
Se ki dafa kwanki guda 2 ayi shaani
- 4
Ga yadda nayi sobo nan
- 5
Ga yadda na soya kifin nan
- 6
Fuit salad din shima zan saka in sha Allah
hade girke girke
Cooksnaps
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16770128












sharhai (5)