Macaroni salad

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. Macroni kofi 1
  2. Tomato 5
  3. Cucumber 1
  4. Mayonnaise
  5. Green pepper 3
  6. Boiled egg(optional) 2
  7. Black pepper
  8. Pinch of salt
  9. Vinegar

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki fara parboiling din macroni. Sannan ki yanka caras dinki

  2. 2

    Sai cucumber,tumatur, green pepper a cikin bowl.

  3. 3

    Sai ki zuba mayonnaise, Mai, black pepper, vinegar,da pinch of salt sai ki juya sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes