Kunun gyada da shikafa

A saukake ammafa yana dauka lokaci ga dadin wajen karyawa da safe
Kunun gyada da shikafa
A saukake ammafa yana dauka lokaci ga dadin wajen karyawa da safe
Steps
- 1
Da farko na gyara gyada da shinkafa na jikasu waje daya na 30 mint
- 2
Sai na wanke na rege na kai nikka aka nikka shi yayi laushi sosai da aka Nika sai na samu abin tata na tace shi na kara ruwa yanda zaiyi dai dai
- 3
Na juye kulun a cikin tukunya na daura a kan wuta na dauko muciya na fara juyawa kada ya kama nayi ta juya shi har sai da yayi kauri da yayi kauri zaka ji alama kanshi gyada na tashi sai na sauke
- 4
Dana sauke na dauko lemun tsami nafi sa lemun tsami a kunu nan saboda yafi sashi yayi fari kar kamar nono Amman rashin lemun tsami yasa nasa tsamiya Amman nasa lemun tsami guda 2 Kuma nasa tsamiya
- 5
Da na gama sa lemun tsami da tsamiya na tace shi saboda baki baki tsamiya ya fita da Kuma kwalaye lemun tsami na tace shi da rariya
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

Jenny Lynn
-

Bacon Cheddar Ranch Pasta Salad
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jesse Checho
-

Superior Soy Sauce Fried Noodle
Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

Kristy Moore Harrison
-

shruti Mehta
-

Lehar Batheja
-

Kamal bansal -

Vidita Bhatia
-

Wajeeha Khawar
-

Tarun Arora -

Subhadra Arya ...@my_kitchentreasures
-

Ajay Tyagi -

Jennifer Su
-

Shreesha











Comments