Supeghetti jellof

#ashlab Inason supeghetti musamma d daddare sbd tana d sauki ci kuma gashi batada nauyi a ciki abun da kuma yasa nake karajin dadinta tanada sauki gurin girkawa gsky i love supeghetti especially jellof😋😋
Supeghetti jellof
#ashlab Inason supeghetti musamma d daddare sbd tana d sauki ci kuma gashi batada nauyi a ciki abun da kuma yasa nake karajin dadinta tanada sauki gurin girkawa gsky i love supeghetti especially jellof😋😋
Steps
- 1
Da farko na wanke kayan miyana koma d koma
- 2
After that nasaka tukunya na xuba mai na a tukunya yafara xafi
- 3
Bayan y fara xafi naxuba albasana dana yanyanka tare some of kayan miyana
- 4
Ina juyawa kadan kadan sbd karya kama daya danyi daushi sai nadauko sinadarin dandano na tare d gishiri d curry duka na xuba na cigaba juyawa sbd karya kama na saka kayan ciki kadan
- 5
After kayan miyana y soyu sama sama saina zuba ruwan dazae dafamin suphegetti na
- 6
Bayan ruwa y tafasa saina xuba masoyiyata wato supeghetti😜
- 7
Akarshe kuma masoyiyata supeghetti tayi so amazing nd yummy😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Martabak Indomie; Indonesian Noodle Omelette
Wice Kosin
-

Stephanie Assaf
-

Piya Batra
-

skunkmonkey101
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Moong dal ladoos/moong dal balls
Subhasmita Panda
-

Farzana Memon
-

Preeti Chawla
-

Srishti Tandon
-

Simran Batra
-

Insiya Kagalwala -

Neetu Saini
-

Fatima Yusuf Yari
-

Bipasha Ismail Khan
















Comments