Kwadon zogale
Kwadon zogale na gargajiya. 🍽😋
Steps
- 1
Dafarko zaki tsinke zogale ki gyara ki wanke sai ki zuba a tukunya ki daura a wuta ya dahu yayi laushi.
- 2
Ki yanka tumatur kananu da albasa saiki goga carrots ki aje gefe.
- 3
Ki daka kulikuli a turmi yayi laushi saiki zuba maggi da gishiri daidai dandano. Sannan ki sami roba ki juye duka kayan hadin. Ki duba idan zogale ya dahu saiki tace ki matse ruwan jiki shima ki zubashi a robar, ki kawo mai dan kadan ki zuba saiki juya ko ina ya juyu shikenan an gama saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Yummy everyday
-

Pasta Sauce
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Chef Nena
-

Sandra Darden
-

Sharon Ellis
-

J Junaid Motiwala
-

Fatima
-

Sharon Ellis
-

Fatima Moten
-

NI'EEMA'S KITCHEN
-

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
-

Jollof rice with potato and meat
shamsy cool -

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Sheeba Saeed RAO
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10659538











Comments