Farfesun dried fish

Zainab Sani Abubakar
Zainab Sani Abubakar @cook_18496057

Farfesu mai sauki

Farfesun dried fish

Farfesu mai sauki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dried fish
  2. Albasa
  3. Garlic
  4. Citta
  5. Attaruhu
  6. Ruwa
  7. Sinadarin dandano
  8. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara kifin ki

  2. 2

    Sannan ki zuba kayan miyanki da mai ki dan soya shi wanda akwai albasa a ciki, sannan ki zuba ruwa sai ki zuba kifinki

  3. 3

    Sai ki zuba wani albasar da citta, da su garlic da duk abunda ke kashe karnin kifin

  4. 4

    Sanna ki dan rufeshi ya dan dada yi, daga nan kuma zaki iya sa wa a kwano, ki sha romo

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Sani Abubakar
Zainab Sani Abubakar @cook_18496057
on

Comments

Similar Recipes