Soyayyar kaza😋

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi

Soyayyar kaza😋

Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Tafarnuwa
  3. Citta
  4. Albasa
  5. Sinadarin dandano
  6. Man gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko za'a wanke kazar idan ta tsane sai a jajjaga tafarnuwa da citta sai a shafawa kazar sai a saka albasa akai a saka sinadarin dandano sannan sai a saka a fridge tayi awa uku amfanin sakawa a fridge shine Kayan kamshi da sinadarin dandano su shiga jikin kazar

  2. 2

    Idan aka ciro a fridge sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a zuba kazar aciki a soya ta idan ta soyu sai a tsame ta 😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
on
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Read more

Comments

Similar Recipes