Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Hanta
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Man gyada
  5. Kuli kuli
  6. Sinadarin dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    A yanka hanta a wanke ta a zuba a tukunya a saka albasa a tafasa ta

  2. 2

    Idan ta tafasa ruwan jikin ya qone sai a zuba mai kadan da sinadarin dandano a juya sosai sannan a zuba attaruhu da albasa shima a juya sai a kawo kuli kuli a zuba a Kai shima a juya sai a rufe idan yayi mintibiyu sai a sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
on
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Read more

Comments

Similar Recipes